1 Sar 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bat-sheba kuwa ta tafi wurin sarki a ɗakinsa. Sarki dai ya tsufa ƙwarai, Abishag, yarinyar nan daga Shunem, tana yi masa hidima.

1 Sar 1

1 Sar 1:10-24