1 Sam 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma baran ya ce masa, “Ai, akwai wani mutumin Allah a garin nan, ana kuwa ganin girmansa, domin duk abin da ya faɗa yakan zama gaskiya. Mu tafi can wurinsa, watakila ya iya faɗa mana inda jakunanmu suke.”

1 Sam 9

1 Sam 9:3-13