1 Sam 9:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka kai ƙasar Zuf, sai Saul ya ce wa baransa da yake tare da shi, “Zo mu koma gida, kada babana ya bar damuwa a kan jakunan ya yi ta damuwa a kanmu.”

1 Sam 9

1 Sam 9:1-14