1 Sam 9:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka kai bayan gari, sai Sama'ila ya ce wa Saul, “Ka sa baranka ya yi gaba, kai ka tsaya nan tukuna domin in faɗa maka abin da Allah ya ce.”

1 Sam 9

1 Sam 9:22-27