1 Sam 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Sama'ila ya ɗauki 'yar kwalabar mai, ya zuba wa Saul a kā, ya yi masa sumba, ya ce, “Ubangjiji ne ya keɓe ka, ya naɗa ka sarki a kan jama'arsa.

1 Sam 10

1 Sam 10:1-7