1 Sam 8:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mutane suka ƙi jin abin da Sama'ila ya faɗa musu, sai suka ce, “Duk da haka dai, muna so sarki ya sarauce mu,

1 Sam 8

1 Sam 8:12-22