1 Sam 8:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin za ku yi kuka saboda sarkin da kuka zaɓar wa kanku, amma Ubangiji ba zai kasa kunne ga kukanku ba.”

1 Sam 8

1 Sam 8:10-22