1 Sam 6:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku zuba ido, ku gani, idan ya kama hanya zuwa Bet-shemesh, to, shi ne ya kawo mana wannan babbar masifa, amma idan ba haka ba, za mu sani ba shi ne ya buge mu ba, tsautsayi ne kawai.”

1 Sam 6

1 Sam 6:4-13