1 Sam 6:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka yi yadda aka faɗa musu, suka sami shanun tatsa biyu, suka ɗaura musu karkiyar keken. Suka tsare 'yan maruƙansu a gida.

1 Sam 6

1 Sam 6:4-14