1 Sam 6:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Bet-shemesh kuwa suna cikin yankan alkamarsu a kwari. Da suka ɗaga kai sai suka ga akwatin alkawari, sai suka yi murna matuƙa.

1 Sam 6

1 Sam 6:8-20