1 Sam 6:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Akwatin alkawarin Ubangiji ya yi wata bakwai a ƙasar Filistiyawa.

2. Filistiyawa suka kirawo firistocinsu da bokayensu, suka ce, “Me za mu yi da akwatin alkawarin Ubangiji? Ku sanar da mu yadda za mu komar da shi inda ya fito.”

1 Sam 6