1 Sam 7:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Kiriyat-yeyarim kuwa suka zo suka ɗauki akwatin alkawarin Ubangiji suka kai shi gidan Abinadab a bisa tudu. Suka keɓe ɗansa, Ele'azara, ya lura da akwatin alkawarin Ubangiji.

1 Sam 7

1 Sam 7:1-4