1 Sam 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan lokaci Isra'ilawa suka yi shiri su yi yaƙi da Filistiyawa, Isra'ilawa suka kafa sansaninsu a Ebenezer, Filistiyawa kuma suka kafa nasu a Afek.

1 Sam 4

1 Sam 4:1-3