1 Sam 3:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya yi ta bayyana a Shilo inda ya bayyana kansa ga Sama'ila, ya kuma yi magana da shi. Duk lokacin da Sama'ila ya yi magana dukan mutanen Isra'ila suna kasa kunne.

1 Sam 3

1 Sam 3:14-21