1 Sam 31:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Filistiyawa suka zo kashegari don su washe kayan kisassun, sai suka tarar da gawar Saul da gawawwakin 'ya'yansa uku a kan Dutsen Gilbowa.

1 Sam 31

1 Sam 31:5-11