1 Sam 31:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ajiye makaman Saul cikin haikalin gumakan nan Ashtarot. Suka ɗaure gawarsa a kan garun Bet-sheyan.

1 Sam 31

1 Sam 31:1-12