1 Sam 30:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya damu ƙwarai gama mutane suna niyyar su jajjefe shi da duwatsu, domin ransu ya ɓace saboda 'ya'yansu mata da maza. Amma Ubangiji Allahnsa ya ƙarfafa shi.

1 Sam 30

1 Sam 30:4-9-10