1 Sam 30:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An kwashe matan Dawuda biyu ganima, wato Ahinowam Bayezreyeliya da Abigail Bakarmeliya, matar Nabal wanda ya mutu.

1 Sam 30

1 Sam 30:1-8