1 Sam 30:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma ba shi kauɗar ɓaure da nonnan inabi biyu. Da ya ci sai ya wartsake, gama ya yi yini uku da dare uku ba ci ba sha.

1 Sam 30

1 Sam 30:5-18