1 Sam 30:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Dawuda suka sami wani Bamasare a karkara, suka kawo shi wurin Dawuda. Suka ba shi abinci da ruwa, ya ci ya sha.

1 Sam 30

1 Sam 30:2-12