1 Sam 29:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya tashi da sassafe ya kama hanya tare da mutanensa zuwa ƙasar Filistiyawa, amma Filistiyawa suka haura zuwa Yezreyel.

1 Sam 29

1 Sam 29:4-11