1 Sam 28:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce wa barorinsa, “Ku nemo mini wata mace mai duba domin in tafi wurinta in yi tambaya.”Barorinsa suka ce masa, “Ai, akwai wata mai duba a Endor.”

1 Sam 28

1 Sam 28:1-16