1 Sam 28:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul kuwa ya yi tambaya ga Ubangiji, Ubangiji bai amsa masa ba, ko ta mafarkai, ko ta Urim, ko ta annabawa.

1 Sam 28

1 Sam 28:1-10