1 Sam 28:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda haka kuma Ubangiji zai ba da Isra'ilawa tare da kai a hannun Filistiyawa. Gobe, da kai da 'ya'yanka maza za ku kasance tare da ni. Ubangiji zai ba da rundunar yaƙin Isra'ila a hannun Filistiyawa.”

1 Sam 28

1 Sam 28:10-25