1 Sam 28:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin ba ka bi maganar Ubangiji ba, ba ka zartar da hukuncinsa mai zafi a kan Amalekawa ba, saboda haka Ubangiji ya yi maka haka yau.

1 Sam 28

1 Sam 28:9-21