1 Sam 26:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya kira sojojin sansanin, da kuma Abner ɗan Ner, ya ce, “Ba za ka amsa mini ba, Abner?”Sai Abner ya ce, “Wa yake kiran sarki?”

1 Sam 26

1 Sam 26:13-22