1 Sam 25:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya karɓi abin da ta kawo masa. Ya ce mata, “Ki koma gida kada ki damu. Zan yi abin da kike bukata.”

1 Sam 25

1 Sam 25:26-43