1 Sam 25:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika, Ubangiji Allah na Isra'ila ya hana in yi miki ɓarna. Da ba domin kin yi hanzari, kin zo, kin tarye ni ba, da ba wani mutumin Nabal da zai ragu kafin gobe da safe.”

1 Sam 25

1 Sam 25:29-39