1 Sam 24:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da wannan magana Dawuda ya rinjayi mutanensa, bai yarda musu su fāɗa wa Saul ba.Sai Saul ya fita daga kogon ya kama hanya, ya yi tafiyarsa.

1 Sam 24

1 Sam 24:1-17