1 Sam 24:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce wa mutanensa, “Ubangiji ya sawwaƙa in yi wa ubangijina irin abu haka, har in miƙa hannuna in kashe keɓaɓɓe na Ubangiji.”

1 Sam 24

1 Sam 24:1-12