1 Sam 23:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuma ya sāke roƙon Ubangiji. Sai Ubangiji ya amsa masa, ya ce, “Tashi, ka gangara zuwa Kaila, gama zan ba da Filistiyawa a hannunka.”

1 Sam 23

1 Sam 23:1-11