1 Sam 23:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mutanen Dawuda suka ce masa, “Ga shi, nan ma a Yahuza muna jin tsoro, balle mu tafi Kaila mu yi yaƙi da sojojin Filistiyawa.”

1 Sam 23

1 Sam 23:2-4