1 Sam 23:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul kuwa ya koma daga bin Dawuda, ya tafi, ya yi yaƙi da Filistiyawa, domin haka aka riƙa kiran wurin, Sela-hammalekot, wato dutsen tserewa.

1 Sam 23

1 Sam 23:27-29