1 Sam 23:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna bin su Dawuda kusa kusa, sai manzo ya zo ya ce wa Saul, “Sai ka komo da sauri domin Filistiyawa sun kawo wa ƙasar hari.”

1 Sam 23

1 Sam 23:18-29