1 Sam 22:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Saul ya ji labari an gane inda Dawuda da mutanensa suke. Saul kuwa yana zaune a Gibeya a gindin itacen tsamiya a kan tudu, yana riƙe da mashinsa. Dukan fādawansa suna tsaye kewaye da shi.

1 Sam 22

1 Sam 22:4-15