1 Sam 22:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Gad, annabi, ya ce wa Dawuda, “Kada ka zauna a nan, maza ka tafi ƙasar Yahuza.” Sai ya tashi, ya tafi kurmin Haret.

1 Sam 22

1 Sam 22:1-13