1 Sam 20:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kai kuwa ka nuna mini alheri, gama ka yi mini alkawari mai ƙarfi. Amma idan ina da laifi, sai ka kashe ni da kanka. Don me za ka bar mahaifinka ya kashe ni?”

1 Sam 20

1 Sam 20:1-12