1 Sam 20:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan ka ji ya ce, ‘Da kyau,’ to, baranka zai tsira ke nan, amma idan ya husata, to, sai ka sani yana niyyar kashe ni ke nan,

1 Sam 20

1 Sam 20:3-12