1 Sam 20:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul kuwa bai ce kome a wannan rana ba, gama ya zaci wani abu ya sami Dawuda, kila ba shi da tsarki, lalle kam Dawuda ba shi da tsarki.

1 Sam 20

1 Sam 20:25-36