1 Sam 20:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya zauna inda ya saba zama kusa da bango. Jonatan ya zauna daura da shi, Abner kuwa ya zauna kusa da Saul, amma ba kowa a wurin zaman Dawuda.

1 Sam 20

1 Sam 20:22-27