1 Sam 2:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka kasance da damuwa da jin kishi, za ka duba dukan albarkun da zan sa wa Isra'ila, amma a gidanka ba za a taɓa samun wanda zai rayu har ya tsufa ba.

1 Sam 2

1 Sam 2:30-34