1 Sam 2:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, lokaci yana zuwa da zan karkashe samari cikin iyalinka da danginka, har da ba za a sami wanda zai rayu har ya tsufa a gidanka ba.

1 Sam 2

1 Sam 2:22-36