1 Sam 19:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da manzannin suka tafi, sai suka tarar da kan gida a gadon, da matashin kai na gashin awaki wajen kansa.

1 Sam 19

1 Sam 19:15-23