1 Sam 19:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul kuma ya sāke aiken manzannin su tafi su ga Dawuda, ya ce musu, “Ku kawo shi nan wurina a kan gadonsa don in kashe shi.”

1 Sam 19

1 Sam 19:10-23