1 Sam 18:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarakunan Filistiyawa sukan zo da yaƙi. Idan sun zo, sai Dawuda ya yi nasara da su fiye da sauran shugabannin yaƙi na Saul. Wannan ya sa ya yi suna.

1 Sam 18

1 Sam 18:23-30