1 Sam 18:28-29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Saul ya gane lalle Ubangiji yana tare da Dawuda, Mikal 'yarsa kuma tana ƙaunar Dawuda, sai ya ƙara jin tsoronsa, ya maishe shi maƙiyinsa na din din din.

1 Sam 18

1 Sam 18:17-30