1 Sam 17:51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya sheƙa zuwa wurin Bafilisten, ya zare takobin Bafilisten daga kubensa, ya datse masa kai da shi.Da Filistiyawa suka ga jaruminsu ya mutu, sai suka gudu.

1 Sam 17

1 Sam 17:45-57