1 Sam 17:50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da majajjawa da dutse kawai Dawuda ya ci nasara da Bafilisten. Ya buge shi, ya kashe shi ba tare da takobi a hannunsa ba.

1 Sam 17

1 Sam 17:40-57