1 Sam 17:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana sa kwalkwali na tagulla a kansa, yana kuma saye da sulke na tagulla wanda nauyinsa ya fi shekel dubu biyar (5,000).

1 Sam 17

1 Sam 17:1-7