1 Sam 17:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai wani jarumi, sunansa Goliyat, ya fito daga sansanin Filistiyawa. Tsayinsa kamu shida da rabi.

1 Sam 17

1 Sam 17:1-13